Judul : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
link : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Bismillahi..Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bataDemikianlah Artikel El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Sekianlah artikel El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna kali ini, mudah-mudahan bisa memberi manfaat untuk anda semua. baiklah, sampai jumpa di postingan artikel lainnya.
Anda sekarang membaca artikel El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna dengan alamat link http://apk44droid.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html
0 Response to "El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna"
Post a Comment